A shirin Nakasa na wannan makon duba batun dalibai masu bukata ta musamman da suka rubuta jarabawar ajin karshe a makarantun Firamare da Sakandare a matakin farko da na biyu a Nijar da yadda suka gwada bajintar da ke kara karfafa gwiwa ga shugabanin sha’anin ilimin boko.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Bajirtar Dalibai Masu Bukata A Nijar A Jarabar Farko, Yuli 10, 2024.mp3