A cikin shirin na wannan makon mun sauka kasar Kamaru inda muka tattauna da Malan Kabirou wani dan asalin Najeriya mazaunin N’gaudere inda zamu ji halin da nakasassu ke rayuwa a wannan yanki na Afrika ta tsakiya.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASA BA: Halin Da Nakasassu Ke Ciki A Wani Yankin Kasar Kamaru, Afrilu 21, 2022