NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, Ghana na daga cikin kasashen da ke samun bakuncin nakasassu daga Najeriya da Nijar sakamakon abinda suke kira kulawar da suke samu daga wajen jama’ar wannan kasa.
Nakasassu A Ghana
A irin haka ne wasu makafi suka tare a birnin Kumasi da sunan zumuncin da ke tsakaninsu da sarkin makafi.
Nakasassu
Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASA BA: Dalilin Da Ya Sa Ghana Ke Samun Bakuncin Nakasassu Daga Najeriya Da Nijar, Satumba 22, 2022.mp3