WASHINGTON, DC —
Mutane biyu ne suka sara rayukan su a murnar cin zaben Buhari, amma an sanya dokar hana Fita a jihar Neja, gwamnatin dai ta hana fita daga jiya Talata har abinda hali yayi. Saurari rahotan
Mata, Maza, Matasa da Dattijai da ma Yara sun fito domin nuna farincikinsu a kan titin Zoo Road