Me Ya Sa Ake Ganin Wata A Lokuta Daban Daban A Sassan Duniya?
Wata
Ba'a ganin wata a duk sassan duniya a lokaci daya to ko me ya sa haka?
WASHINGTON DC —
A wannan rahoton zaku ji bayanan da masanin ilimin tauraro da wata Ibrahim Alfa Ahmed na Muryar Amurka ya yiwa abokin aiki Sahabo Imam yayinda aka nazari akan tsayawar watan Shawal.
Ga bayanan
Your browser doesn’t support HTML5
Me Ya Sa Ake Ganin Wata A Lokuta Daban daban A Sassan Duniya? - 5' 09"