Shirye-shirye Matasa a Duniyar Gizo: Yadda aka gudanar da tarurrukan yakin neman zaben shugaban kasar Amurka ta Intanet (Kashi na 2) 04:52 Satumba 06, 2020 Madina Maishanu Madina Maishanu Dubi ra’ayoyi WASHINGTON D.C. — Kashi na 2 na Shirin matasa a duniyar gizo kan yadda aka gudanar da tarurrukan yakin neman zaben Amurka ta yanar gizo. Mai fashion baki kan al'amurran siyasar Amurka mallam Hassan Jibia ne bakonmu na yau. Saurari cikakken shirin a cikin sauti. Your browser doesn’t support HTML5 Matasa a duniyar gizo, 6 ga watan Satumba, 2020