Shirye-shirye MATASA A DUNIYAR GIZO: Tasirin Da Fasahar Zamani Ke Yi Wajen Bunkasa Tattalin Arzikin Najeriya - Oktoba 29, 2023 16:18 Oktoba 29, 2023 Halima Abdulra’uf Halima AbdulRauf Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Mun duba tasirin da fasahar zamani ke yi wajen bunkasa tattalin arzikin Najeriya, la’akari da taron fasahar zamani na kasar da aka yi a cikin makon nan inda kwararru suka yi nazari a kan ci gaban da ake samu a fannin a shekarun baya-bayan nan. Saurari shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 Matasa a Yanar Gizo