Shirin "Matasa A Duniyar Gizo" na wannan mako, ya yi nazari ne kan irin rawa ko tasirin matasa a shafukan sada zumunta wajen samar da ci gaban al’umma a fannonin da suka shafi tsaro, shugabanci da dai saurasu. A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
MATASA A DUNIYAR GIZO: Rawar Da Matasa Ke Takawa A Shafukan Sada Zumunta Wajen Ci Gaban Al'umma - '7:03'