MATASA A DUNIYAR GIZO: Batun Dakatar Da Twitter A Najeriya
Shamsiyya Hamza Ibrahim
WASHINGTON DC —
Shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannnan makon ya mayar da hankali ne kan takaddamar dake faruwa tsakanin kamfanin sada zumunta na Twitter da fadar shugaban kasar Najeriya. A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
MATASA A DUNIYAR GIZO: Takaddama Tsakanin Shugaban Najeriya Da Twitter