Shirin na wannan makon ya karbi bakuncin wani mawaki Nazifi Shu’aibu wanda aka fi sani da Zuma daga arewacin Najeriya, wanda ya shahara a kafafen sada zumunta na yanar gizo.
A yi saurare lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
MATASA A DUNIYAR GIZO: Hira Da Fitaccen Mawaki A Yanar Gizo Nazifi Shu'aibu Zuma - 6'20"