KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon akwai batun zaben shugabannin Majalissar kasa, da kuma halin da 'yan-Najeriya ke ciki game da cire tallafin man-fetur a kasar.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Zaben Shugabannin Majalisa Da Tasirin Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya, Yuni 16, 2023.mp3