Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan zaben shekarar 2023 masamman maganar zaben fidda gwani a Jam'iyyu da kuma canza sheka da ake ta samu a jahar Kano, sai maganar matsalar tsaro da sauran batutuwa.
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Zaben Fidda Gwani A Jam'iyyu Da Chanji Sheka Da Ake Ta Samu A Jahar Kano - 20 Mayu, 2022