Shirin Manuniya na wannan makon, ya yi waiwaye ne kan juyin mulkin Jamhuriyar Nijar da kuma matsalolin da suka addabi Najeriya cikin wannan shekara mai karewa.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Waiwaye - Batun Juyin Mulkin Nijar Da Matsalolin Da Suka Addabi Najeriya.mp3