Shirye-shirye MANUNIYA: Waiwayan Rikicin Cikin Gidan Jam'iyyun Siyasa Da Dambarwar Siyasa A Najeriya - Disamba 09, 2022 07:36 Disamba 09, 2022 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Washington, DC — Shirin Manuniya na wannan makon ya fara waiwaye ne na abubuwan da su ka faru a cikin wannan shekara ta 2022 da ke shirin karewa. Cikin shirin mun waiwayi rikicin cikin gidan Jam'iyyun siyasa da dambarwar siyasa a Najeriya. Saurari shirin a sauti: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA