MANUNIYA: Waiwaya-Matsalar Tsaro Da Rikicin Cikin Gida A Siyasar Najeriya-Disamba, 22, 2022
Isah Lawal Ikara
Washington, dc —
Shirin Manuniya na wannan makon ya cigaba da waiwayen batutuwan da mu ka kawo mu ku cikin wannan shekara ta 2022 da ke karewa masamman maganar matsalar tsaro, rikicin cikin gidan Jam'iyyun siyasa, da maganar tallafin mai.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Waiwaya-Matsalar Tsaro Da Rikicin Cikin Gida A Siyasar Najeriya