KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan mako mun maida hankali ne akan taron majalissar Dattijai akan matsalar tsaro da kuma siyasar Najeriya.
‘Yan Majalisar Dattijan Najeriya Da Sojojin Kasar
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya hada:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Taron Majalisar Dattijan Najeriya Akan Matsalar Tsaro, Satumba 16, 2022.mp3