KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon kuma na farko a sabuwar shekara, ya maida hankali ne akan takaddamar kasafin kudin shekarar 2024 da kuma siyasar jihar Zamfara.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Takaddamar Kasafin Kudin Shekarar 2024 A Najeriya, Janairu 05, 2024.mp3