Shirye-shirye MANUNIYA: Shirye-Shiryen Babban Zaben Kasar Ghana, Nuwamba 29, 2024 05:13 Nuwamba 29, 2024 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi KADUNA, NIGERIA — Shirin Manuniya na wannan makon ya tare ne a kasar Ghana don duba irin wainar da ake toyawa game da zaben shugaban Kasar da ke tafe ranar 7 ga watan Disamba na shekarara 2024. Saurari cikakken shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA: Shirye-Shiryen Zaben Kasar Ghana, Nuwamba 29, 2024