Shirye-shirye MANUNIYA:Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Osun -Yuli 22, 2022 04:57 Yuli 22, 2022 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Kaduna, Nigeria — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan sakamakon zaben Gwamnan jahar Osun a matsayin ma'aunin zaben 2022, da kuma yadda masana ke nazarin zabubbukan da ke tafe. Saurari cikakken shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA:Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Osun -10:00"