KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan sabuwar gwamnatin shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu da kuma sakamakon sanar da sunayen jagororin Majalisun Najeriya da Shugabannin Majalissar su ka yi.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Sakamakon Sanar Da Sunayen Jagororin Majalissun Najeriya, Yuli 07, 2023.mp3