Shirye-shirye MANUNIYA: Sabuwar Dokar Haraji Ta Shugaba Tinubu, Nuwamba 15, 2024 03:07 Nuwamba 15, 2024 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi Kaduna, Nigeria — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali akan maganar sabuwar dokar haraji ta shugaban kasa Tunibu da kuma matsalar tsaro da tattalin arziki a Najeriya. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA: Sabuwar Dokar Haraji Ta Shugaba Tinubu