Shirye-shirye MANUNIYA: Rikicin Majalisar Dattijai Kan Zargin Cushen Kudi Cikin Kasafi - Maris 15, 2024 02:25 Maris 15, 2024 Hadiza Kyari Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan rikicin Majalissar dattijai kan zargin cushen kudi cikin kasafin kudi, da kuma matsalar tsaro, da tsadar rayuwa. Saurari shirin Isah Lawal Ikara: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA