WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin na wannan mako mun maida hankali ne akan rikice-cikicen manyan Jam'iyyun siyasa a Najeriya da kuma halin da talakawan kasar ke ciki har ma da shawarar hanyoyin magance matsalar tsaro a Najeriya.
‘Yan Siyasa A Najeriya
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Rikice-Rikicin Manyan Jam’iyyun Siyasa A Najeriya Da Halin Da Talakawa Ke Ciki, Satumba 02, 2022.mp3