Shirin har ila yau, ya duba rikicin cikin gidan na jam'iyyar PDP a Jihar Kebbi wanda ya yi sanadiyyar karbe kujerar Sanata Adamu Aliero da Sanata Yahaya Abdullahi a kotu.
Kaduna, Najeriya —
ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan rawar da mata za su iya takawa a siyasar Najeriya yayin da aka tunkari zaben 2023.
Mata 'yan siyasa
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Rawar Da Mata Za Su Iya Takawa A Siyasar Najeriya Da Rikicin Jam'iyyar PDP A Jihar Kebbi, Satumba 30, 2022.mp3