Shirye-shirye MANUNIYA: Nazari Kan Zabubbukan Cike Gurbi a Najeriya - Fabrairu 02, 2023 03:07 Fabrairu 02, 2024 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi Washington Dc — Shirin Manuniya na wannan mako ya yi nazari ne kan zabubbukan cike gurbi a Najeriya, da matsalar rufe iyakar Najeriya da Nijar, sai kuma maganar yaki da cin hanci da rashawa. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA