KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun duba maganar matsalar tsaro, tattalin arziki da kuma rikicin shugabancin Jam'iyyar APC a Najeriya da sauran batutuwa.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Matsalar Tsaro, Tattalin Arziki Da Rikicin Shugabancin Jam’iyyar APC A Najeriya, Yuli 14, 2023.mp3