Shirin Manuniya na wannan makon ya yi nazari ne akan matsalar cikin gida ta PDP da kuma APC sai kuma zargin cuwa-cuwa cikin kasafin kudin kasa da sauran batutuwan siyasa.
Saurari cikakken rahoton a cikin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Matsalar Cikin Gida Ta PDP Da Na APC Da Kuma Zargin Cuwa-Cuwa Cikin Kasafin Kudin Kasa - Numamba 18, 2021