KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun duba rikicin APC da PDP a Jihar Borno, da matsalar rashin kudin aiwatar da kasafin kudi da kuma kau da bambance-bambancen addini da Kabilanci a lokacin zabe.
APC, PDP
Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Kauda Banbance-banbancen Addini Da Kabilanci A Lokacin Zabe, Nuwamba 17, 2022.mp3