KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan hukuncin kuton kolin Najeriya da kuma damuwar masu bukata ta musamman da sauran batutuwa.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Hukuncin Kotun Kolin Najeriya Da Damuwar Masu Bukata, Janairu 19, 2024.mp3