Shirye-shirye MANUNIYA: Cika Shekara 72 Da Kafa Jam'iyyar NEPU -Agusta, 19, 2022 04:04 Agusta 19, 2022 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Kaduna, Nigeria — Shirin Manuniya na wannan mako ya bibiyi taron cikar Jam'iyyar NEPU shekara 72 ne da Kafuwa da kuma yadda ake siyasa a wannan zamani. Haka nan akwai maganar binciken kudin tallafin man-fetur da matsalar tsaro a Najeriya. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA: Cika Shekara 72 Da Kafa Jam'iyyar NEPU