KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun duba kudin da 'yan-majalissar Najeriya ke karba ne da kuma bukatar da suke na a kara musu kudi. Sannan kuma mun bi labarin dakatar da shirin gwamnatin tarayya na N-Power.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA:Bukatar Karin Kudi Da ‘Yan Majalisar Najeriya Ke Yi, Oktoba 13, 2024.mp3