KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun tuntubi Majalissar Dattijai ne kan maganar sauyin kudin Najeriya da kuma zargin rashin adalci a rabon bashin kudin kananan masana'antu da kuma maganar hada kidaya da zabe cikin shekara guda.
Sabbin kudin Naira
Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Batun Zargin Rashin Adalci A Rabon Bashin Kudin Kananan Masana'antu, Nuwamba 25, 2022.mp3