KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon ya kawo bayanin Shugaban Majalisar Dattijai mai-barin gado Sanata Ahmed Lawal, da maganar bashin jihar Jigawa, sai kuma maganar cire tallafin man-fetur a Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Batun Shugaban Majalisar Dattawa Mai Barin-gado Da Kuma Bashin Jihar Jigawa, Yuni 09, 2023.mp3