Shirye-shirye MANUNIYA: Rikicin Shugabancin Majalisar Dokokin Najeriya Ta 10 Da Nazarin Gwamnatin Buhari Mai Barin Gado - Mayu 12, 2023 03:11 Mayu 12, 2023 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara KADUNA, NAJERIYA — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne a kan rikicin shugabancin majalisar kasa da kuma nazarin gwamnatin Shugaba Buhari mai barin gado da kuma majalisa ta 9. Saurari shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA: Batun Rikicin Shugabancin Majalisar Dokokin Najeriya.mp3