Shirye-shirye MANUNIYA: Batun Rikicin Cikin Gida Na Jami'iyyu - Disamba 01, 2022 04:11 Disamba 02, 2022 Isah Lawal Ikara Hadiza Kyari Isah Lawal Ikara washington, dc — Shirin Manuniya na wannan makon ya tabo abubuwa da dama masamman rikicin cikin gidan Jam'iyyu, bashin da ake bin Najeriya, da maganar jan kafa game da kwaskwarimar kundin tsarin Mulkin Najeriya. Saurari shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA: Batun Rikicin Cikin Gida Na Jami'iyyu - Disamba 01, 2022