KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan kudin da ake cewa 'Yan Majalisa na samu da kuma rikicin cikin gidan Majalisar Dattijan Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA:Batun Kudin Da Aka Ce ‘Yan Majalisar Najeriya Ke Samu, Oktoba 20, 2024.mp3