Shirye-shirye MANUNIYA: Batun Juyin Mulkin Sojoji a Gabon - Satumba 1, 2023 04:00 Satumba 01, 2023 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan juyin mulkin da sojoji su ka yi a Gabon, da kuma kokarin shigar da Aljeriya cikin sulhun Nijar, sai kuma maganar matsalar tattalin arzikin Najeriya. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA