Shirye-shirye MANUNIYA: Batun Gyaran Dokar Majalisar Dattijan Da Ta Haramtawa Sabbin 'Yan-Majalisa Takarar Shugabanci - Oktoba 06, 2023 01:48 Oktoba 06, 2023 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan gyaran dokar Majalisar Dattijan da ta haramtawa sabbin 'yan-majalisa takarar shugabanci da kuma faduwar wanda Kaduna ta tura majalisa don zama minista. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA