Shirye-shirye MANUNIYA: Batun Gwagwarmyar Neman Shugaban Majalisar Dattijai A Najeriya-Maris 31, 2023 03:48 Maris 31, 2023 Isa Lawal Ikara Kaduna, DC — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan gwaramar neman shugabancin majalissar Dattijai a Najeriya da kuma ka'idojin zuwa kotu ga wadanda ba zu yadda da yadda aka yi zabe ba. Ga shirin a cikin sautin da Isa Lawal Ikara y gabatar: Your browser doesn’t support HTML5 Shirin MANUNIYA Kashi111.mp3