Shirin Manuniya na wannan makon, ya maida hankali ne a kan maganar tattalin arzikin Najeriya da kuma bashin da ake bin kasar sai kuma maganar saida kamfanin wutar lantarki, da gano danyen mai a Arewacin Najeriya.
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Batun Maganar Tattalin Arziki Da Kuma Bashin Da Ake Bin Najeriya .mp3