Shirin Manuniya na wannan makon ya bibiyi maganar kafa hukumar tallafawa talakawa a Najeriya da abubuwan da ka iya faruwa game da kararrakin zabubbukan Najeriya da sauran batutuwa.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Batun Abubuwan Da Ka Iya Faruwa Game Da Kararrakin Zabubbukan Najeriya .mp3