KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan badakalar zargin cin hanci da rashawa a ma'aikatar agajin gaggawa da rage radadin talauci a Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Badakalar Cin hanci Da Rashawa A Ma’aikatar Agajin Gaggawa, Janairu 12, 2024.mp3