Wannan dan ci ranin daga Mali da ya ceto yaro dan karami daga hawa na hudu na wani bene a Faransa, Mamoudou Gassama ya samu wata lambar yabo ta aikin taimakon al’umma na Tashar BET a Amurka a ranar Lahadi.
Video shows Mamoudou Gassama, 22, risking his life on Sunday as he climbed up the balconies to rescue the four-year-old who is clinging to a railing and glancing at the ground below, while horrified onlookers watched.
A nan yana tsaye ne da sauran wadanda suka samu irin lambar yabon da ya samu domin yadda suka nuna jaruntaka wajen yin aikin alheri a cikin al’umma.
Mamoudou Gassama a Bikin Karramawa na Tashar BET
A da kyautar ana bai wa manyan taurarin masana’antu dabam-dabam da suka yi wani aikin kwarai amma a wannan karo an zakulo ne daga cikin al’umma wadanda suka zabura don bada ta su gudunmuwar.