A cikin shirin na mu na wannan makon, Wakiliyar mu Medina Dauda ta tambayi Sanata Abdullahi Adamu cewa ko wannan sabuwar Gidauniya ta noma za ta kula da harkar iraruwa?
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Dokar Kafa Wata Gidauniyar Tallafawa Harkokin Noma