Mai Saurare Kaima Kayi Dariya

Dan wasan barkwanci na Hausa, Aminu Ali Baba Kofar Nassarawa, wanda aka fi sani da suna Baba Ari. Hausa and Kannywood comedian, Aminu Ali Baba Kofar Nassatrawa, better known as "Baba Ari" with one of his colleagues in Kano, Nigeria.(2011, Ibrahim A Ahmed)

Shirin mai sauraro kai ma kayi dariya wani sabon shiri ne da zai nishadantar da mai sauraro akan wasu labarai na ban dariya da muke kiran lambobin wayoyin ku na hannu domin ku fada mana.

shirn zai cigaba da tun tubar ku domin shakatawa da nishadantarwa.

ku saurari cikakken shirin a nan.