Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon, ya yi magana ne akan cututtukan fata da kuma yadda ya kamata a kula da fata musamman a wannan yanayi na sanyi da hunturu. Kwararriyar likitan fata, Zainab Babba, tayi karin bayani.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Ya Kamata A Maganace Cututtukan Fata A Lokacin Sanyi '11"37".mp3