ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, ganin cewa mun leka Jamhuriyar Nijar inda muka tattauna da kwararren likitan kwakwalwa Dr. Idris Bawa kan yadda tu'ammali da miyagun kwayoyi kan haifar da matsala ko rashin lafiyar kwakwalwa.
Miyagun Kwayoyi Da Hukumar NDLEA Ta Kama a Kano
Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Ta’ammala Da Miyagun Kwayoyi Kan Haifar Da Rashin Lafiyar Kwakwalwa, Fabrairu 23, 2023.mp3