Tattaunawa da Dr. Mustapha Ahmed Yusuf na Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano akan sabuwar fasahar warkar da gyambo ko miki ko mummunan rauni cikin sauri wato "Maggot Therapy" Kashi na 2.
Saurari shrin Lafiya Uwar Jiki :
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa da Dr. Mustapha Ahmed Yusuf akan sabon fasahar warkar da gyambo cikin sauri, "Maggot Therapy" Kashi na 2