Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Samun Tsaiko Wajen Yin Bayangida - Nuwamba 9, 2023 13:32 Nuwamba 09, 2023 Hauwa Umar Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya yi magana ne akan samun tsaiko wajen yin bayan gida a wasu lokutan kuma bayan gida yayi tauri a rika shan wahala wajen fitar sa. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI: Batun Samun Tsaiko Wajen Yin Bayangida - Nuwamba 9, 2023