Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Rage Tasirin Hawan Jini A Jikin Mutane - Nuwamba 30,2023 13:44 Nuwamba 30, 2023 Hauwa Umar Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi washington dc — Wannan makon, Shirin lafiya uwar jiki yayi magana akan hawan jini da kuma bada shawara kan irin gudumawar da gwamnati zata iya ba masu fama da cutar don rage tasirin ta a jikin mutane. Saurari rahoton: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI